iqna

IQNA

gwamnatin jihar
Tehran (IQNA) Musulman Najeriya sun yi maraba da hukuncin baya bayan nan da kotun kolin kasar ta yanke na tabbatar da ‘yancin sanya hijabi a makarantun Legas.
Lambar Labari: 3487444    Ranar Watsawa : 2022/06/20

Tehran (IQNA) musulmin birnin Edmonton na Canada sun yi lale marhabin da matakin hukunci na doka a kan masu cutar da mutane saboda dalilai na addini.
Lambar Labari: 3486196    Ranar Watsawa : 2021/08/12

Tehran (IQNA) an bude wasu cibiyoyin koyar da kur’ani a cikin jihar Niger da ke tarayyar Najeriya
Lambar Labari: 3485142    Ranar Watsawa : 2020/09/02